About us

An kafa Duniyar Kwallon Kafa ne a shekarar 2026, domin kawo sauyi da sauƙaƙe hanyoyin Isar da Labarin Kwallon Kafa ga al’umma. Musamman Masoya Wasannin Kwallo.
Manufarmu ita ce samar da ingantattun Labarin Kwallon Kafa da Dumi Duminsu. 
Abin da Muke Yi:

Mun kware wajen samar da ingatattun labarai Daga majiyoyi Masu Gaskiya.
Meye Dalilinmu nason Ku Kasance a tare damu Koda Yaushe?
    • Inganci da Tabbaci: Muna amfani da ingantattun hanyoyi wajen gudanar da aikinmu.
    • Saurin Amsa Buƙata: Muna mutunta lokacin abokan harkanmu kuma muna bada Labarai cikin sauri.
    • Gogewa: Muna da ƙwararrun ma’aikata da suka sadaukar da kansu wajen ganin kun gamsu da Dukkan Labarin da Zamu Kawo Muku 

Tuntube Mu:
Kuna da tambaya ko buƙatar ƙarin bayani? Zaku iya tuntuɓarmu ta shafin DUNIYAR KWALLON KAFA ko ku aiko mana da saƙo a lukmanumar85@gmail.com ko Lambar Wayar mu 08121802342